Yan Arewa mu farka: Rundunar Sojojin sama zata dauki sabbin Ma'aikata - UKCCV.COM --
Yan Arewa mu farka: Rundunar Sojojin sama zata dauki sabbin Ma'aikata

Yan Arewa mu farka: Rundunar Sojojin sama zata dauki sabbin Ma'aikata

>

 


AIR FORCE ZASU DAUKI MA'AIKATA


Rundunar sojojin saman Najeriya za ta dauki sababbin jami'an aikin soja na wannan shekarar. rijista kyauta ne cikin daran nan yanar gizon zata fara aiki 19/12/2022 zaa fara nema zaa rufe nema ranar 30/1/2023


Masu sha'awa za su iya shiga wannan link din dake kasa https://nafrecruitment.airforce.mil.ng/©Ahmed El-rufai Idris 

Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awareness Forum

0 Response to "Yan Arewa mu farka: Rundunar Sojojin sama zata dauki sabbin Ma'aikata "

Post a Comment