Gidan Jaridar Daily Trust zata dauki sabbin ma'akata duk mai Bukata Yaje yacike - UKCCV.COM --
Gidan Jaridar Daily Trust zata dauki sabbin ma'akata duk mai Bukata Yaje yacike

Gidan Jaridar Daily Trust zata dauki sabbin ma'akata duk mai Bukata Yaje yacike

>


Ina masu sha'awar aikin jarida wanda suke da kwalen HND/DEGREE in Mass communications gidan talbijin Trust TV na neman su domin basu aiki .


Za'a rufe yanar gizon ranar 3 ga watan sabuwar shekarar da zamu shiga 2023.

https://career.dailytrust.com/job/head-of-documentaries/©️ Ahmed El-rufai Idris

Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum

0 Response to "Gidan Jaridar Daily Trust zata dauki sabbin ma'akata duk mai Bukata Yaje yacike"

Post a Comment