Fatima “yar gidan Abubakar Shekau tana neman mijin aure ido rufe - UKCCV.COM --
Fatima “yar gidan Abubakar Shekau tana neman mijin aure ido rufe

Fatima “yar gidan Abubakar Shekau tana neman mijin aure ido rufe

>


Fatima “yar gidan Abubakar Shekau tana neman mijin aure ido rufe


Wani rahoto daya karade kafafen sada Zumunta na Facebook na nuna cewa Yar gidan Shugaban boko haram watau Abubakar Shekau ta rasa Mijin Aure.


Kamar dai yadda kowa ya sani Shidai shekau ya kasance Malami Kafin ya sauya izuwa dan ta’adda domin ko a kwanakin anta yada wata vedion sa a Shafukan Sada Zumunta inda yaje Wa’azi acikin wani masallaci.


Amma dai a karshe ga irin yadda ya kasance cikin wani irin aiki me muni na rashin imani, anata wallafa hoton wata Budurwa a kafar sada zumunta na Facebook inda aka bayyana Budurwar a matsayin diya ga Abubakar Shekau.


Budurwar ta rasa Mijin da zai aureta sakamakon tsoro da akeji nata da kuma irin halayen ubanta wanda kowa yasan ko wane irin mutum ne da kuma irin aikinsa.


Tashar Taskar Al’umma TV sune wanda suka ruwaito wannan labari a tashar su Latsa Nan Yanzu Domin Kallon Cikaken Bidiyon👇👇

https://youtu.be/Me7vj3oCEMs


0 Response to "Fatima “yar gidan Abubakar Shekau tana neman mijin aure ido rufe"

Post a Comment