Anfitar da Sunayen Waɗanda Sukayi Nasarar Samun Aikin Sojojin Ruwan Najeriya(Nigerian Navy) Duba sunanka idan ka cike - UKCCV.COM --
Anfitar da Sunayen Waɗanda Sukayi Nasarar Samun Aikin Sojojin Ruwan Najeriya(Nigerian Navy) Duba sunanka idan ka cike

Anfitar da Sunayen Waɗanda Sukayi Nasarar Samun Aikin Sojojin Ruwan Najeriya(Nigerian Navy) Duba sunanka idan ka cike

>


Anfitar da Sunayen Waɗanda Sukayi Nasarar Samun Aikin Sojojin Ruwan Najeriya(Nigerian Navy) Duba sunaka idan ka cike


Sojojin ruwan Najeriya sun fitar da sunan wad'an  da sukayi nasara,

Rundunar sojin ruwan Najeriya ta fitar da sunayen wadanda suka yi nasara  2022.

Jerin ya ƙunshi sunan duk jihohin 36 da suka nema kuma suna cikin waɗanda suka yi sa'a da suka wuce 

Rundunar Sojan Ruwa ta Najeriya za ta fitar da gwajin daga ranar 5 ga Disamba, 2022 zuwa 18 ga Disamba, 2022.


Domin Dubawa Latsa nan: https://www.joinnigeriannavy.com/successful-candidates/

0 Response to "Anfitar da Sunayen Waɗanda Sukayi Nasarar Samun Aikin Sojojin Ruwan Najeriya(Nigerian Navy) Duba sunanka idan ka cike"

Post a Comment