
Anfara tura sakon screening ga wadanda suka cike neman Aiki A Hukumar ta kasa (INEC
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa ta fara turawa wanda suka nemi aikin wucin gadi da hukumar zata dauka don gudanar da aikin zaben 2023 da sakon screening gobe laraba 14th December., 2022
Zaa cigaba da turawa mutane sakon ga wanda basu gani ba su cigaba da jira insha Allahu.
©️ Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum 🤝
0 Response to "Anfara tura sakon screening ga wadanda suka cike neman Aiki A Hukumar ta kasa (INEC"
Post a Comment