Allahu Akbar Marigayi Nura Mustapha Waye Ya Samu Karuwa a Gidansa Allah Yaji Kansa Ya kuma Raya Abinda Aka Haifa. - UKCCV.COM --
Allahu Akbar Marigayi Nura Mustapha Waye Ya Samu Karuwa a Gidansa Allah Yaji Kansa Ya kuma Raya Abinda Aka Haifa.

Allahu Akbar Marigayi Nura Mustapha Waye Ya Samu Karuwa a Gidansa Allah Yaji Kansa Ya kuma Raya Abinda Aka Haifa.

>

Hoto Daga Labarai.com.ngAllahu Akbar Marigayi Nura Mustapha Waye Ya Samu Karuwa a Gidansa Allah Yaji Kansa Ya kuma Raya Abinda Aka Haifa.


Masha’Allah Daraktan Fitaccen Shirin nan me dogon Zango Nura Mustapha Waye ya samu karuwa a gidansa.


Marigayi Nura Mustafa Waye(Daraktan Fim Din IZZAR SO) ya samu Karuwa. Ansamu Namiji kuma tuni an rada masa Suna da Nura Nura Mustafa waye.


Muna Addu’ar Allah ya rayashi cikin koshin lafiya da Addini yasa mahaddacin Al-qur’ani ne. Allah yasa mahaifin sa yana Dausayin Aljanna.Source: Labarai.com.ng

0 Response to "Allahu Akbar Marigayi Nura Mustapha Waye Ya Samu Karuwa a Gidansa Allah Yaji Kansa Ya kuma Raya Abinda Aka Haifa."

Post a Comment