Lalle ne dole ku kula sosai game da wannan sakon na (FMARD) - UKCCV.COM --
Lalle ne dole ku kula sosai game da wannan sakon na (FMARD)

Lalle ne dole ku kula sosai game da wannan sakon na (FMARD)

>


Disclaimer!


Wannan saƙon da form ɗin scam ne ba daga FMARD suke ba, a kula, sannan kada ku yadda kutura musu kuɗin ku da sunan acceptance fee.


FMARD basu bukatar kudin ku haka CBN ma basu da bukata daga gareku, akula kada a faɗa hannun ƴan damfara, sannan kada kutura musu bayanan bankin ku..Allah yatsare mu.


©️Manu Abba Gana Gumsa

0 Response to "Lalle ne dole ku kula sosai game da wannan sakon na (FMARD)"

Post a Comment