Hotunan Sabbin Kudin Da CBN ya Canza ankaddamar dasu Yau Kalli Hotunan Su - UKCCV.COM --
Hotunan Sabbin Kudin Da CBN ya Canza ankaddamar dasu Yau Kalli Hotunan Su

Hotunan Sabbin Kudin Da CBN ya Canza ankaddamar dasu Yau Kalli Hotunan Su

>Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da sababbin takardun kuɗin naira da ta sauya wa fasali.


An fitar da takardun kuɗin ne yayin bikin da ke gudana yanzu haka a Fadar Shugaban Najeriya ta Aso Rock Villa a Abuja.


Takardun kuɗin sun ƙunshi N1,000, da N500, da N200.SOURCE: BBC HAUSA FACEBOOK

0 Response to "Hotunan Sabbin Kudin Da CBN ya Canza ankaddamar dasu Yau Kalli Hotunan Su"

Post a Comment