Wannan Ne Hadin da Zakayi ka samu Lafiyar Daukar Tsawon awanni Biyu Kana biyawa Iyalinka Buqata - UKCCV.COM --
Wannan Ne Hadin da Zakayi ka samu Lafiyar Daukar Tsawon awanni Biyu Kana biyawa Iyalinka Buqata

Wannan Ne Hadin da Zakayi ka samu Lafiyar Daukar Tsawon awanni Biyu Kana biyawa Iyalinka Buqata

>


Assalamu Alaikum Jama’a muna godiya da addu’oin ku a gare mu. sannan yauma mun kawo muku wani hadi da zakuyi wanda zesa ku dade kuna Jima’i ba tare da saurin kawowa ba.


Hadin Da Zaka yi Ka Dade Kana Jima’i. An Gano Sirrin Kalli Ka Hada Da Kanka.


Maza Da Yawa musamman matasa da basuyi aure ba suna fama da matsala ta sanyi wanda basu gane suna dashi ba se sunyi aure kuma su kasa biyawa iyalin su bukata saboda wannan matsala ta saurin kawowa.


Ga duk Me wannan matsala to ya sha kurumin sa domin zamu nuna ma yadda zaka hada wannan magani chikin kudi kalilan kuma da kanka ba tare da wani yaji sirrinka ba.


Da Farko Za Ka Samu Kanumfari Ka Daddaka shi sai ka debo ruwan zafi Rabin kofi sai ka debo wannan kanumfari da ka daka Rabin cholali sai ka zuba a chikin wannan ruwan zafin Rabin kofi.


sai ka kawo madara (Pick Milk) Rabin gwangwani sai ka zuba itama a chiki sai ka juya su sosai.


sai ka sha amma zaka sha ne kafin Jima’i da minti Talatin :30 insha Allah zakai mana godiya da kuma addua.


Latsa Nan domin Kallon Bidiyon Karin Bayani Akan Wannan Hadin👇👇👇

https://youtu.be/yxnfwf3IjNk


ASALI; https://talentsblog.com.ng

0 Response to "Wannan Ne Hadin da Zakayi ka samu Lafiyar Daukar Tsawon awanni Biyu Kana biyawa Iyalinka Buqata"

Post a Comment