Shafin yanar gizon daukar sabbin Ma'aikatan Sojan Kasa Yafara Aiki Yanzu Haka - UKCCV.COM --
Shafin yanar gizon daukar sabbin Ma'aikatan Sojan Kasa Yafara Aiki Yanzu Haka

Shafin yanar gizon daukar sabbin Ma'aikatan Sojan Kasa Yafara Aiki Yanzu Haka

>


Gurbin Aiki!

Rundunar sojojin kasa ta Najeriya ta bayyana cewa ayau juma'a yanar gizon daukar ma'aikata ga wadanda ke da sha'awar shiga aikin sojan kasa .

An soma rijistar ne yau juma'a ranar 7 ga watan October zuwa 2 ga December 2022, masu sha'awar shiga su ziyarci yanar gizon nan 👉 https://recruitment.army.mil.ng/darrr

©Ahmed El-rufai Idris 

Kaduna State Coordinator Zumunta Youths Awareness Furum.


0 Response to "Shafin yanar gizon daukar sabbin Ma'aikatan Sojan Kasa Yafara Aiki Yanzu Haka"

Post a Comment