Anbude Shafin yanar gizon Cike Guraben Aiki Ga Ma'aikatan Jihar Adamawa - UKCCV.COM --
Anbude Shafin yanar gizon Cike Guraben Aiki Ga Ma'aikatan Jihar Adamawa

Anbude Shafin yanar gizon Cike Guraben Aiki Ga Ma'aikatan Jihar Adamawa

>


Hukumar da ke kula da ma’aikatan jihar Adamawa ta bude dandalinta na yanar gizo domin mutanen jihar Adamawa su nemi guraben ayyuka daban-daban a ma’aikatu da hukumomi – kamar yadda gwamnatin jihar ta yi alkawari a karkashin jagorancin mai girma Rt. Hon. Ahmadu Umaru Fintiri.


Masu bukata su shiga http://csc.ad.gov.ng/ domin gabatar da aikace-aikacen su.


©️Ahmed El-rufai Idris

Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum 🤝

0 Response to "Anbude Shafin yanar gizon Cike Guraben Aiki Ga Ma'aikatan Jihar Adamawa"

Post a Comment