Yan sanda a jihar kano sun gano Baburan Adaidata Sahu na sata Guda goma 10 Wanda yasan ansace masa nasa, ko yasan wanda aka sacewa ya duba ko Za'a dace - UKCCV.COM --
Yan sanda a jihar kano sun gano Baburan Adaidata Sahu na sata Guda goma 10 Wanda yasan ansace masa nasa, ko yasan wanda aka sacewa ya duba ko Za'a dace

Yan sanda a jihar kano sun gano Baburan Adaidata Sahu na sata Guda goma 10 Wanda yasan ansace masa nasa, ko yasan wanda aka sacewa ya duba ko Za'a dace

>


Hukumar Yan Sanda ta Jihar Kano Ta fitar da Sanarwar Cewa ta Gano Baburan Adaidaita Sahu Guda Goma 10 da ake zargin na Satane: 

Kamar Yadda Mai Magana da Ya Hukumar Reshen Jihar Kano ya Wallafa a Shafinsa na Facebook Cewa:


MUN GANO ADAIDAITA SAHU GUDA 10 NA SATA


Duk wanda yasan an sace masa Adaidaita Sahu, yazo ofis din PPRO a Hedikwatar Yan Sanda Bompai Kano, ko kuma a kira wadannan lambobin; 08067885568, 08071271183. Wadanda suka ga nasu, sai su zo da takardun Adaidaita Sahun da aka sace. Mungode.


SP ABDULLAHI HARUNA KIYAWA, ANIPR,

POLICE PUBLIC RELATIONS OFFICER,

KANO STATE POLICE COMMAND.


Ku Latsa Nan Domin Ganin Hotunan Babura:

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=pfbid05r7NwWBLWYxzoBXrLfKrdBheizdxPE1df42mt4nBcQyDUyfbsJeWiA45hgn5f1a2l&id=100002762956554

0 Response to "Yan sanda a jihar kano sun gano Baburan Adaidata Sahu na sata Guda goma 10 Wanda yasan ansace masa nasa, ko yasan wanda aka sacewa ya duba ko Za'a dace"

Post a Comment