Sharudda hudu da Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya gindayawa Shugaba Buhari Yau A villa akan kashe dalibansa da akayi - UKCCV.COM --
Sharudda hudu da Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya gindayawa Shugaba Buhari Yau A villa akan kashe dalibansa da akayi

Sharudda hudu da Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya gindayawa Shugaba Buhari Yau A villa akan kashe dalibansa da akayi

>

SHARUDAN DA SHEIKH DAHIRU USMAN BAUCHI YA GINDAYAWA BUHARI A VILLA.1. Duk wanda aka kashe yazama dole gwamnati tabiya iyalan mamatan diyyan wa inda aka kashesu.


2. Yazama dole gwamnati tabiya kudin jinyan wa inda aka jikkata suke asibiti, sannan suma abiyasu diyyan ciwon da akaji musu.


3. Yazama wajibi gwamnati ta hukunta masu laifin da aka kama kamar yadda dokan qasa ta tanada a constitution. Da alkawarin hakan baze sake faruwa ba.


4. In gwamnati takasa cika daya cikin sharuda ukun da yan uwa musulmi suka buqata to suma zasu dauki matakin daya dace.


Allah Ya Kara Wa Maulana Sheikh Lafiya. Amiin


Dr, Fatihi Tahir Usman Bauchi 

Shugaban Fityanul Islam Jihar Bauchi.

0 Response to "Sharudda hudu da Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya gindayawa Shugaba Buhari Yau A villa akan kashe dalibansa da akayi"

Post a Comment