Sautun muryar Sheikh Bello Yabo yana kutuntuma Ashar yabar baya da kura jama'a nata cece kuce ku saurari muryar anan - UKCCV.COM --
Sautun muryar Sheikh Bello Yabo yana kutuntuma Ashar yabar baya da kura jama'a nata cece kuce ku saurari muryar anan

Sautun muryar Sheikh Bello Yabo yana kutuntuma Ashar yabar baya da kura jama'a nata cece kuce ku saurari muryar anan

>


Wani sautin murya na Sheikh Bello Yabo da ke yawo a shafukan sadarwa cikin wannan makon ya jawo kace-nace, kan yadda aka ji Shehun Malamin yana kutuntumawa wata mata da ke zaman kishi da ‘yarsa ashariya ita da iyayenta.


Zagin irin wanda a bakin ‘yan tasha aka saba jinsa, ya sa mutane suna ta mamakin jin irin wannan ashariya a bakin babban Malami kamar Sheikh Bello Yabo.


Wannan sautin murya ta Sheikh Bello Yabo ya sanya abokanan adawar sa dama ‘yan baruwana suka fara yamididi da shi da bayyana ra’ayoyin su kan wannan furuci na Malamin.


Wasu na ganin rashin dacewar hakan komai bacin rai a ji Malami da irin wannan ashariya, wasu ma na ganin rashin dacewar shigar sa sabgar fadan mata.


Ku Saurari Sautin Muryar Koku Sauke A Wayoyinku Na Hannu A Qasa: 

0 Response to "Sautun muryar Sheikh Bello Yabo yana kutuntuma Ashar yabar baya da kura jama'a nata cece kuce ku saurari muryar anan"

Post a Comment