Kashe Jarumin Kannywood Garzali Miko A Shafin Facebook, Jarumin yayi Raddi Cikin Bidiyo Kalli Bidiyon Anan>>> - UKCCV.COM --
Kashe Jarumin Kannywood Garzali Miko A Shafin Facebook,  Jarumin yayi Raddi Cikin Bidiyo Kalli Bidiyon Anan>>>

Kashe Jarumin Kannywood Garzali Miko A Shafin Facebook, Jarumin yayi Raddi Cikin Bidiyo Kalli Bidiyon Anan>>>

>


Yanzu Yanzu Wasu Matasa Sun Kashe Jarumin Kannywood Garzali Miko A Shafin Facebook


Wasu Matasa Sun Wallafa Labarin Mutuwar Jarumin Kannywood Garzali Miko A Shafin Facebook.


Lamarin Da Ya Dauki Hankali Matuka, Musamman Ma Masoya Jarumin


Inda Suka Cika Da Alhinin Rashin Jarumin, Duk Da Yake Wasu Na Kokwantom Sahihancin Labarin.Yayin da Wasu Ke Karyatawa Kai Tsaye Kasancewar Ansha Yada Labaran Mutuwa Musamman Ma Ga Fitattun Mutane.Wanda Ko A Wannan Satin Sai Da Aka Samu Wasu Marasa Tsoron Allah Da Suka Yada Labarin Karya Game Da Rasuwar Fitaccen Malamin Addinin Musulimci Sheikh Dahiru Usman Bauchi.Wanda Irin Hakace Ta Faru Da Jarumi Kuma Mawaki A Masana’antar Kannywood Wato Garzali Miko.


Tuni Dai Jarumin Yafito Ya Karyata Labarin A Shafin sa Na Instagram Kamar Haka: 👇

 Dafatan Allah Ya Shiryi Masu Hali Irin Wannan, Ya Kare Mu Ya Kiyaye Mu Amin


Credited: AREWA NEWS EYE

0 Response to "Kashe Jarumin Kannywood Garzali Miko A Shafin Facebook, Jarumin yayi Raddi Cikin Bidiyo Kalli Bidiyon Anan>>>"

Post a Comment