Fusatattun matasa sun kaiwa 'Yan Shi'a Hari a Kano anjiwa mutane da dama rauni ankona mota daya Kalli Hotuna>>> - UKCCV.COM --
Fusatattun matasa sun kaiwa 'Yan Shi'a Hari a Kano anjiwa mutane da dama rauni ankona mota daya Kalli Hotuna>>>

Fusatattun matasa sun kaiwa 'Yan Shi'a Hari a Kano anjiwa mutane da dama rauni ankona mota daya Kalli Hotuna>>>

>


Al'amarin ya faru ne a unguwar dorayi babba dake cikin birnin kano.  


Kamar yadda wakilin mu ya shaida mana, wasu 'Yan daba zauni gari banza ne suka sa wuta, a wata mota suka koneta kurmus, 


Sannan daga bisani suka aukawa 'yan Shi'ar da duka da sara da mugan makamai, a lokacin da mabiya Shi'a ke gudanar da tarurrukansu a unguwar ta dorayi babba dake birnin kano, 


Kalli Hotunan Yadda Abun ya faru:>>>0 Response to "Fusatattun matasa sun kaiwa 'Yan Shi'a Hari a Kano anjiwa mutane da dama rauni ankona mota daya Kalli Hotuna>>>"

Post a Comment