Yanzu yanzu: An ɗage Shari'ar Shaikh Abduljabbar saboda wasu dalilai, Karin bayani>>> - UKCCV.COM --
Yanzu yanzu: An ɗage Shari'ar Shaikh Abduljabbar saboda wasu dalilai,  Karin bayani>>>

Yanzu yanzu: An ɗage Shari'ar Shaikh Abduljabbar saboda wasu dalilai, Karin bayani>>>

>


Biyo bayan fara sauraren Shari’ar Abdul-Jabbar, Alkalin Kotu Malam Sarki Yola ya dage Shari’a zuwa Ranar 18/8/2021.


Hakan ya biyo bayan rashin shirya shedu daga ɓangaren masu tuhuma.


Lauyoyi 7 ne ke tuhumar Abdul Jabbar yayin da lauyoyi 9 ke kare shi a gaban kotun shariar musulunci dake kofar Kudu.

Lauyoyin gwamnati sun nemi a dage shariar domin su kammala shirya tuhumar. 

Yayin da Lauyoyin Abdul Jabbar suka yi suka. 

0 Response to "Yanzu yanzu: An ɗage Shari'ar Shaikh Abduljabbar saboda wasu dalilai, Karin bayani>>>"

Post a Comment