Tofa. Shugaban 'Yan Shi'a na Nigeria shima yayi wata magana akan Manzon Allah S.A.W kalli bidiyo>>> - UKCCV.COM --
Tofa. Shugaban 'Yan Shi'a na Nigeria shima yayi wata magana akan Manzon Allah S.A.W  kalli bidiyo>>>

Tofa. Shugaban 'Yan Shi'a na Nigeria shima yayi wata magana akan Manzon Allah S.A.W kalli bidiyo>>>

>

 Ga Bidiyon  Jawabin Shugaban 'Yan Shi'a Sheikh Ibraheem El-zakzaky Zariya A Qasa Ku Danna Hoton Dake Qasa Domin Kallo Da Sauraro YanzuAwani Labarin Na Daban Munkawo Muku Cewa Wani Babban Lauya Mai Rajin Kare Hakkin Dan Adam,  Yace Zai maka Buhari a kotu idan ya hana 'yan Najeriya mallakar AK-47 - Lauya


Omirhobo a cikin wata wasika mai dauke da kwanan wata 8 ga Yulin 2021, ya bukaci shugaban da ya amince da mallakar bindigogi ga mutane don kare kansu, iyalai da dukiyoyinsu daga harin 'yan ta'adda masu rike da muggan makamai. Da yake magana da Daily Trust, lauyan ya ce a shirye yake ya kalubalanci shugaban a kotu kan wannan batun a cikin kwanaki masu zuwa. 
Abubakar Aminu Ibrahim, mai taimakawa Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje kan shafukan sada zumunta, 


ya Wallafa a shafin sa na Facebook cewa “Jami’an tsaro sun kama Shaikh Abduljabbar Nasiru Kabara.

0 Response to "Tofa. Shugaban 'Yan Shi'a na Nigeria shima yayi wata magana akan Manzon Allah S.A.W kalli bidiyo>>>"

Post a Comment