Matashi dan jihar Kano yana neman takarar shugaban kasa a Jam'iyyar APC, duba karin bayani - UKCCV.COM --
Matashi dan jihar Kano yana neman takarar shugaban kasa a Jam'iyyar APC, duba karin bayani

Matashi dan jihar Kano yana neman takarar shugaban kasa a Jam'iyyar APC, duba karin bayani

>


Wani matashi dan shekaru 35 da ke neman tsayawa takarar shugabancin kasa a karkashin inuwar jam’iyyar APC a jihar Kano, Malam Aminu Sa’idu, a jiya ya gana da mataimaka na musamman (SAs) ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje don sanar da su burinsa. 


Da yake magana da Daily Trust bayan ganawar, matashin ya ce yana daga cikin shawarwarin da yake bi gabanin zaben fidda gwani na jam’iyyar 


Ya kuma ce ganawar ta yi daidai da kudirin dake rajin ba matasa damar a dama dasu a mulki na"Not Too Young to Run", da kuma dabarun fadada aniyarsa zuwa dukkan sassan kasar. 

0 Response to "Matashi dan jihar Kano yana neman takarar shugaban kasa a Jam'iyyar APC, duba karin bayani"

Post a Comment