Kalli bidiyon yadda fusatattun matasa suka maidawa wani dan siyasa shinkafar daya kawo musu suna cewa su aiki sukeso ba Shinkafa Ba, - UKCCV.COM --
Kalli bidiyon yadda fusatattun matasa suka maidawa wani dan siyasa shinkafar daya kawo musu suna cewa su aiki sukeso ba Shinkafa Ba,

Kalli bidiyon yadda fusatattun matasa suka maidawa wani dan siyasa shinkafar daya kawo musu suna cewa su aiki sukeso ba Shinkafa Ba,

>


Kalli Bidiyon A Qasa Yanzu Kuyi Share Domin Yada Shafinmu Ga Al-ummah! Awani Labarin nadaban kunji cewa Wani matashi dan shekaru 35 da ke neman tsayawa takarar shugabancin kasa a karkashin inuwar jam’iyyar APC a jihar Kano, Malam Aminu Sa’idu, a jiya ya gana da mataimaka na musamman (SAs) ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje don sanar da su burinsa. 

Da yake magana da Daily Trust bayan ganawar, matashin ya ce yana daga cikin shawarwarin da yake bi gabanin zaben fidda gwani na jam’iyyar 


Ya kuma ce ganawar ta yi daidai da kudirin dake rajin ba matasa damar a dama dasu a mulki na"Not Too Young to Run", da kuma dabarun fadada aniyarsa zuwa dukkan sassan kasar. 

0 Response to "Kalli bidiyon yadda fusatattun matasa suka maidawa wani dan siyasa shinkafar daya kawo musu suna cewa su aiki sukeso ba Shinkafa Ba,"

Post a Comment