Duba muhimman abubuwa guda biyu daya kamata kayi domin kaucewa yin gudawa bayan kaci naman Sallah>>> - UKCCV.COM --
Duba muhimman abubuwa guda biyu daya kamata kayi domin kaucewa yin gudawa bayan kaci naman Sallah>>>

Duba muhimman abubuwa guda biyu daya kamata kayi domin kaucewa yin gudawa bayan kaci naman Sallah>>>

>


Wasu mutane sukan yi fama da lalacewar ciki da har da gudanawa sakamakon cin naman Ragon Layya.


Sai dai akwai wasu hade-hade na gida bayan cin dabino da ke taimakawa wajen hana lalacewar ciki sakamakon cin naman Ragon Layya.Domin kariya ga lalacewar ciki ko gudanawa sakamakon cin naman Ragon Layya. 


1. A samo tsamiya a jika, bayan ya jiku sai a dama. A sami ludayi daya a sha.


2. A samo Lipton sai a samo lemun tsami a matsa a cikin sai a sha da dan duminsa.Da yardar Allah, yin haka zai kare ka daga gudanawa sakamakon cin naman Ragon Layya. 

0 Response to "Duba muhimman abubuwa guda biyu daya kamata kayi domin kaucewa yin gudawa bayan kaci naman Sallah>>>"

Post a Comment